Amir Harbo
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
Ƙalubalen Matasan Hausawa a Ƙarni na Ashirin da ÆŠaya: Da yawan mutane sun sani cewa ana murnar wannan 'Ranar Hausa' a wannan rana ta 26 ga watan Agusta a kowacce shekara. Hakan yana bada dama domin tattauna maudu'i kala-kala ta bangarori daban-daban da ya shafi harshen Hausa da kuma Hausawa. Duk da cewa harshen Ingilish…
Read more