Amir Harbo
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
This blog features my personal opinions on various issues. Your constructive comments are appreciated.
Mu yi hulÉ—a da kowa daidai da hankalinsa. Akwai wayanda suna da shekaru amma hankalin ba mai gamsarwa ba ne. Haka zalika, akwai masu hankali a cikin mutane masu Æ™anÆ™antar shekaru. Saidai amfi samun masu shekaru da cikekken hankali. Akwai wani wani labari da wata rana naci karo da shi tsakanin wani yaro da ubangidansa. Wani yaro ne…
Read more